ha_tq/gen/20/06.md

4 lines
192 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Allaha ya ce wa Abimelek ya yi, kuma menene Allah ya ce zai faru idan bai aikata ba?
Allaha ya ce wa Abimelek ya mayar da Saratu wa Ibrahim; ko kuma, shi da dukka mutanensa su mutu.