# Menene Allaha ya ce wa Abimelek ya yi, kuma menene Allah ya ce zai faru idan bai aikata ba? Allaha ya ce wa Abimelek ya mayar da Saratu wa Ibrahim; ko kuma, shi da dukka mutanensa su mutu.