ha_tq/exo/15/12.md

4 lines
191 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Cikin menene Yahweh ya bi da mutanensa da ya ceto?
A cikin alƙawarin amincinsa, Yahweh ya bida mutanensa da ya ceto su. A cikin ƙarfinsa ya bida su zuwa wuri mai tsarki inda yake zaune.