# Cikin menene Yahweh ya bi da mutanensa da ya ceto? A cikin alƙawarin amincinsa, Yahweh ya bida mutanensa da ya ceto su. A cikin ƙarfinsa ya bida su zuwa wuri mai tsarki inda yake zaune.