8 lines
311 B
Markdown
8 lines
311 B
Markdown
|
# Su wanene Gayus ya marabta ya kuma aike su a tafiyarsu?
|
||
|
|
||
|
Gayus ya yi marabci ya kuma aika su a tafiyarsu wasu waɗanda ke fita saboda Sunan.
|
||
|
|
||
|
# Me ya sa Yahaya ya ce ya kammata masubi su yi ta marabtar yan'uwa kamar waɗannan?
|
||
|
|
||
|
Yahaya ya ce masubi su marabce so domin su zama yan'uwa ma'aikata domin gaskiya.
|