# Su wanene Gayus ya marabta ya kuma aike su a tafiyarsu? Gayus ya yi marabci ya kuma aika su a tafiyarsu wasu waɗanda ke fita saboda Sunan. # Me ya sa Yahaya ya ce ya kammata masubi su yi ta marabtar yan'uwa kamar waɗannan? Yahaya ya ce masubi su marabce so domin su zama yan'uwa ma'aikata domin gaskiya.