ha_tq/1ki/10/11.md

8 lines
194 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene jiragen ruwan Hiram suka kawo daga Ofir?
Jiragen ruwan Hiram sun kawo zinariya daga Ofir.
# Menene sarki ya yi wa Haikalin Yahweh?
Sarkin ya yi wa almug na itace wa haikalin Yahweh.