# Menene jiragen ruwan Hiram suka kawo daga Ofir? Jiragen ruwan Hiram sun kawo zinariya daga Ofir. # Menene sarki ya yi wa Haikalin Yahweh? Sarkin ya yi wa almug na itace wa haikalin Yahweh.