ha_tq/1co/09/09.md

4 lines
211 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wane misali ne daga dokar Musa Bulus ya bayar domin ya goyi bayan karban amfani ko biya daga aikin?
Bulus ya umarce cewa, "Takarkari mai tattake hatsi kada a sa masa takunkumi" domin ya goyi bayan maganarsa.