# Wane misali ne daga dokar Musa Bulus ya bayar domin ya goyi bayan karban amfani ko biya daga aikin? Bulus ya umarce cewa, "Takarkari mai tattake hatsi kada a sa masa takunkumi" domin ya goyi bayan maganarsa.