ha_tn/1ch/04/21.md

16 lines
379 B
Markdown

# Shela ... Er... Leka ... La'ada ... Mareshah... Yokim... Jowash... Saraf
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# linin
wani irin yaddin zani
# maginan tukwane
mutane da ke ginin tukwane dag yumɓu
# Bet Ashba ... Kozeba ... Netayim ... Gedera
Waɗannan sunayen ɓirane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])