# Shela ... Er... Leka ... La'ada ... Mareshah... Yokim... Jowash... Saraf Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # linin wani irin yaddin zani # maginan tukwane mutane da ke ginin tukwane dag yumɓu # Bet Ashba ... Kozeba ... Netayim ... Gedera Waɗannan sunayen ɓirane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])