ha_tn/1ch/03/01.md

16 lines
416 B
Markdown

# Dauda
Dauda ɗan Yesse, daga zuriyar Yahuda. (Duba: 2:15)
# Ahinowam ... Abigel ... Ma'aka ... Haggit ... Abital ... Egla
Waɗannan sunayen mata ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Talmai ...Shefatiya...Itreyam
Waɗanan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Daniyel
Wannan mutumin yana da suna iri ɗaya da annabi Ba'isra'ile, amma wani daban ne.