# Dauda Dauda ɗan Yesse, daga zuriyar Yahuda. (Duba: 2:15) # Ahinowam ... Abigel ... Ma'aka ... Haggit ... Abital ... Egla Waɗannan sunayen mata ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # Talmai ...Shefatiya...Itreyam Waɗanan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # Daniyel Wannan mutumin yana da suna iri ɗaya da annabi Ba'isra'ile, amma wani daban ne.