ha_tn/phm/01/21.md

16 lines
307 B
Markdown

# tabbaci game da biyayyarka
"Saboda ina da tabbaci za ka iya yin abin da na roƙa"
# Harwayau
"Kuma"
# ka shirya mini masauki
"ka shirya mini masauki a gidanka." Bulus ya roƙi Filimon ya masa wannan.
# Za a maida ni wurin ku
zan sami 'yanci na komowa wurin ku daga waɗanda suka ajiyeni a kurkuku.