ha_tn/phm/01/21.md

307 B

tabbaci game da biyayyarka

"Saboda ina da tabbaci za ka iya yin abin da na roƙa"

Harwayau

"Kuma"

ka shirya mini masauki

"ka shirya mini masauki a gidanka." Bulus ya roƙi Filimon ya masa wannan.

Za a maida ni wurin ku

zan sami 'yanci na komowa wurin ku daga waɗanda suka ajiyeni a kurkuku.