ha_tn/phm/01/14.md

40 lines
1.1 KiB
Markdown

# Amma ba na so in yi wani abu ba tare da sanin ka ba
Bulus ya ambaci abubuwa biyu domin ya sadar da akasin abin da ya ambato. AT: "Amma na so in rike shi a wurina tare da yardarka" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives]])
# Ba ni so nagarin aikinka yă zama na dole amma daga kyakkyawar nufi
"Ba ni so ka yi nagarin aiki domin na sa ka tilas, saidai domin ka so aikata wa"
# amma daga kyakkyawar nufi
"amma domin ka zaɓa ka aikata abu mai kyau"
# Watakila dalilin da yasa ya rabu da kai na ɗan lokaci ke nan, domin kă
AT: "Watakila dalilin da ya sa Allah ya dauki Onisimus daga gare ka na ɗan lokaci domin kă" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# na ɗan lokaci
"a wannan lokacin"
# fiye da bawa
"mai muhimmanci fiye da bawa"
# ƙaunataccen ɗan'uwa
"ɗan'uwa na ƙwarai" ko "ɗan'uwa mai daraja cikin Almashihu"
# har fiye da haka ma a gare ka
"ya fi kasance wa da daraja a gareka"
# a cikin jiki
" a matsayin mutum." Bulus na nufin Onisimus wanda ya kasance amintaccen bawa. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# cikin Ubangiji
"kamar ɗan'uwa a cikin Ubangiji" ko "domin shi na Ubangiji ne"