ha_tn/phm/01/14.md

1.1 KiB

Amma ba na so in yi wani abu ba tare da sanin ka ba

Bulus ya ambaci abubuwa biyu domin ya sadar da akasin abin da ya ambato. AT: "Amma na so in rike shi a wurina tare da yardarka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

Ba ni so nagarin aikinka yă zama na dole amma daga kyakkyawar nufi

"Ba ni so ka yi nagarin aiki domin na sa ka tilas, saidai domin ka so aikata wa"

amma daga kyakkyawar nufi

"amma domin ka zaɓa ka aikata abu mai kyau"

Watakila dalilin da yasa ya rabu da kai na ɗan lokaci ke nan, domin kă

AT: "Watakila dalilin da ya sa Allah ya dauki Onisimus daga gare ka na ɗan lokaci domin kă" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

na ɗan lokaci

"a wannan lokacin"

fiye da bawa

"mai muhimmanci fiye da bawa"

ƙaunataccen ɗan'uwa

"ɗan'uwa na ƙwarai" ko "ɗan'uwa mai daraja cikin Almashihu"

har fiye da haka ma a gare ka

"ya fi kasance wa da daraja a gareka"

a cikin jiki

" a matsayin mutum." Bulus na nufin Onisimus wanda ya kasance amintaccen bawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cikin Ubangiji

"kamar ɗan'uwa a cikin Ubangiji" ko "domin shi na Ubangiji ne"