ha_tn/phm/01/08.md

12 lines
380 B
Markdown

# Mahadin Zance:
Bulus ya fara da roko da bayyana dalilin wasiƙar sa.
# ina da gabagaɗi a cikin Almasihu
AT: 1) "ƙarfin iko saboda Almasihu" ko 2) "ƙarfin hali saboda Almasihu." "Ƙarfin hali saboda Almasihu ya ba ni ƙarfin iko"
# duk da haka saboda kauna
AT: 1) "soboda na san yanda kake ƙaunar mutanen Allah" 2) "saboda kana ƙauna ta" ko 3) "soboda ina ƙaunar ka"