ha_tn/phm/01/08.md

380 B

Mahadin Zance:

Bulus ya fara da roko da bayyana dalilin wasiƙar sa.

ina da gabagaɗi a cikin Almasihu

AT: 1) "ƙarfin iko saboda Almasihu" ko 2) "ƙarfin hali saboda Almasihu." "Ƙarfin hali saboda Almasihu ya ba ni ƙarfin iko"

duk da haka saboda kauna

AT: 1) "soboda na san yanda kake ƙaunar mutanen Allah" 2) "saboda kana ƙauna ta" ko 3) "soboda ina ƙaunar ka"