ha_tn/oba/01/05.md

676 B

Muhimmin Bayani

Ubangiji ya cigaba da bayar da tsako wa Obadiya game da Edom

Idan mafasa sun zo da daddare

"ko kuma, Idan mafasa sun zo cikin dare"

Mafasa

masu satar kaya da karfi daga mutane

yaya aka yanke ka

Yahweh ya yi wannan magana a tsakiyar jumla domin ya nuna da cewa hukuncin Idom abin razana ne. AT: "aiya, an hallaka ta kurmus."

Ashe ba za su saci daidai da su ba kaɗai?

AT: "Za su saci daidai da su ne kaɗai."

Yadda a ka yi taɓargaza da ɓoyayyiyar dukiyar Isuwa

AT: "Aiya, magabta sun bincike Isuwa; sun nemi ɓoyayyiyar dukiyar sa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Taɓargaza

bincike domin a saci abubuwa