ha_tn/oba/01/05.md

28 lines
676 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Muhimmin Bayani
Ubangiji ya cigaba da bayar da tsako wa Obadiya game da Edom
# Idan mafasa sun zo da daddare
"ko kuma, Idan mafasa sun zo cikin dare"
# Mafasa
masu satar kaya da karfi daga mutane
# yaya aka yanke ka
Yahweh ya yi wannan magana a tsakiyar jumla domin ya nuna da cewa hukuncin Idom abin razana ne. AT: "aiya, an hallaka ta kurmus."
# Ashe ba za su saci daidai da su ba kaɗai?
AT: "Za su saci daidai da su ne kaɗai."
# Yadda a ka yi taɓargaza da ɓoyayyiyar dukiyar Isuwa
AT: "Aiya, magabta sun bincike Isuwa; sun nemi ɓoyayyiyar dukiyar sa." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# Taɓargaza
bincike domin a saci abubuwa