28 lines
1.1 KiB
Markdown
28 lines
1.1 KiB
Markdown
# Muhimmin Bayani
|
|
|
|
Chingabar ruyar da Obadiya ya gani game da Idom
|
|
|
|
# Alfarmar zuciyarku
|
|
|
|
Ubangiji yayi amfani da gababuwan jikin mutum domin ya bayyana girmankai da ke cike a cikin jama'an kasar Idom (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|
|
|
|
# Cikin gurɓi na dutse
|
|
|
|
"cikin tsaguwa na dutse".
|
|
|
|
# A gidanka na kan bene
|
|
|
|
"A gidan ka da aka gina a kan tudu"
|
|
|
|
# Wa zai tsauko dani kasa?
|
|
|
|
Wannan tambayar ya nuna girmankan Idomawa da shike sun sammanci babu abinda zai taɓa su. AT: "Na tsira daga dukan hari na miyagu." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]])
|
|
|
|
# Ko da shike kuna firiya da nisa kamar mikiya, kuma sheƙar ku na cikin taurari
|
|
|
|
Waɗannan maganganu biyu suna nuna wa da cewa Idom tana gine a bisa tuddai fiye da sammani, wato an gina ta a bisa tuddai masu tsawo sosai. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism]])
|
|
|
|
# Daga can zan tsauko da ke
|
|
|
|
Ana kwatanta girmankai da wuri mai tsawo, saukinkai kuma da wuri da ke kasa kasa. Ubangiji ya ce zai tsauko da Idom kasa, wato zai kaskantar da ita kenan. AT: "Zan kaskantar da ke" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
|