ha_tn/oba/01/03.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani

Chingabar ruyar da Obadiya ya gani game da Idom

Alfarmar zuciyarku

Ubangiji yayi amfani da gababuwan jikin mutum domin ya bayyana girmankai da ke cike a cikin jama'an kasar Idom (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Cikin gurɓi na dutse

"cikin tsaguwa na dutse".

A gidanka na kan bene

"A gidan ka da aka gina a kan tudu"

Wa zai tsauko dani kasa?

Wannan tambayar ya nuna girmankan Idomawa da shike sun sammanci babu abinda zai taɓa su. AT: "Na tsira daga dukan hari na miyagu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko da shike kuna firiya da nisa kamar mikiya, kuma sheƙar ku na cikin taurari

Waɗannan maganganu biyu suna nuna wa da cewa Idom tana gine a bisa tuddai fiye da sammani, wato an gina ta a bisa tuddai masu tsawo sosai. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Daga can zan tsauko da ke

Ana kwatanta girmankai da wuri mai tsawo, saukinkai kuma da wuri da ke kasa kasa. Ubangiji ya ce zai tsauko da Idom kasa, wato zai kaskantar da ita kenan. AT: "Zan kaskantar da ke" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)