206 B
206 B
Mai sarautan
Mai sarautan ya zama sarki. Dubi yadda za ka juya wannan a Luka 19:12.
su da suka tsaya a gun
"mutanen da suka tsaya kusa da su"
yana da fan goma
"yana da fan goma dama!"