ha_tn/luk/19/11.md

605 B

mulkin Allah za ya bayyana nan da nan

Yahudawa sun yarda da cewa Mai ceto zai kafa mulkin sa nan da nan idan ya zo Urusalima. AT: "da cewa nan da nan Yesu zai fara yin mulkin bisa mulkin Allah" (dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Akwai wani mutum mai sarauta

Wani mutum wanda shi daya ne da cikin kungiyan masu mulikn" ko "Wani mutum da ga iyali mai muhimmanci"

ya karba wa kansa mulki

Wannan hoton karanin sarki ne zuwa ga babban sarki. babban sarkin zai bawa karamin sarkin dama da ika ya yi mulki bisa ga mutanen ƙasar sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)