ha_tn/luk/19/16.md

822 B

Na farkon

"Bawa na farko" (Dui: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Ya zo gaban sa

"ya zo gaban mai sarautan"

fam na ka ya yi riban fam goma

Ya nuna da cewa bawan nan ne ya jawo riban. AT: "Na yi amfani da famna ka na yi riban fam goma kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

fam

fam kuwa 600 nauyin sa, mia yuwa na azurfa. kowane fam dai dai ne da kwana 100' hakin da za 'a biya mutane na kusan aikin watani hudu. Dubi yadda zaka juya wannan a Luka 19:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

Madalla

"Ka yi mai kyau. "mai yuwa yaren ku na da sashin da wanda ya ba wani aiki zai yi amfani da shi ya nuna ya karɓe shi, kamar "aiki mai kyau."

dan kakani

Wannan na nufin fam ɗaya wanda mai sarautan ya kalla kamar ba kuɗi mai yawa bane.