ha_tn/luk/19/13.md

1.2 KiB

Mahaɗan zance:

Yesu ya cigaba da bada misalin ya fara a cikin Luka 19:11(./11.md).

Ya yi kira

"Mai sarautan ya yi kira." zai zama da amfani ka fada cewa mutumin ya yi kira kamin ya ji ya karɓe mulkin. AT: "kamin ya tafi, ya yi kira"

bama su fam goma

"bama kowa fam ɗaya"

fam goma

fam kuwa 600 nauyin sa, mia yuwa na azurfa. kowane fam dai dai ne da kwana 100' hakin da za 'a biya mutane na kusan aikin watani hudu, fam goma zai zama na hakin shekara uku. AT: "ƙerarren kuɗi goma mai amfani" ko "kuɗi mai yawa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

Ku yi kasuwanci

"Yi kasuwanci da wannan kuɗi" ko "Yi amfani da wannan kuɗi domin ka sami wani"

mutanensa

"mutanen ƙasar sa"

wakilci

"kungiyan mutane domin su ji a madadin su" ko "sakonni ɗaya wa"

Ya faru

Wannan sashin an yi amfani da ita anan domin a sa alama akan abu mai amfani da ya faru a labarin. Idan yaren uk na da wata hanyan in haka sai ku yi amfani da ita anan.

bayan da ya sami mulkin

"bayan da ya zama sarki"

a kira masa

AT: "ya zo gun sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wane riba suka yi

"kuɗi nawa suka samu"