ha_tn/luk/16/10.md

1.6 KiB

Wanda yake da aminci ... mai aminci ne kuma ... wanda yake marar gaskiya ... marar gaskiya ne kuma a babban abu. 11Idan fa ba ku yi aminci da dukiya mara adalci ba, wa zai amince maku da dukiya ta gaskiya? 12Idan kuma ba ku yi aminci da kudin wani ba, wa zai ba ku kudin da ke naku?

Mutanen da suke da aminci ...masu aminci ne kuma ...mutanen marar gaskiya marar gaskiya ne kuma." Wannan ya hada da mata. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

mai aminci a kaɗan

"mai aminci ko a abubuwa kaɗan" ka tabbata cewa bai yi ka ba ka da aminci sosai ba.

rashin gaskiya a ɗan kaɗan

" rashin gaskiya ko ma a abubuwa ɗan kaɗan. "ka tabbata cewa wannan bai yi kamar sau da yawa baka da gaskiya.

dukiya mara adalci

Dubi yadda zaka juya wannan a Luka 16:09. Ma;ana mai yuwa 1)Yesu ysyi amfani da misali da ya kira kuɗi marar gaskiya" domin mutane wasu lokaci suna samun sa su yi aiki da shi a hanya mara gaskiya. AT: "ko kuɗin da ka samu a hanya mara gaskiya" 2) "mara gaskiya" domin bashi da madowamiyar amfani" ko 2da aiki da kuɗin duniya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

wa zai yarda da kai da arzikin gaskiye?

Yesu yayi amfani da tanbaya domin ya koya wa mutane. AT: "ba wanda zai yarda da kai da arzikin gaskiye." ko ba wanda zai baka arzikin gaskiye kayi wakilin ta." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

arzikin gaskiye

Wannan yana nufin arzikin na gaskiye, ainihi kodadewa fite da kuɗi.

wa zai ba ku kudin da ke naku?

Yesu ysyi amfani da tanbaya domin ya koya wa mutane. AT: "ba wanda zai baka kuɗi domin kanka."