ha_tn/luk/16/08.md

1.5 KiB

Sai maigida ya yaba wa

ayan bai gaya mana yadda maigidan ya koyi aikin manajan.

ya yaba

"yaba" ko "yi magana da kyau akan" ko " yarda da"

saboda wayonsa

ya aikata wayo" ko "yayi abu mai hankali"

yaran wannan duniya

wannan ya na nufin manaja marasa aldalci wanda basu damu da Allah ba . AT: "mutanen wannan duniya" ko yan duniya"

yaran haske

A nan " haske" misali ne na abubuwan da ba na Allah ba ne. AT: "mutanen Allah" ko "mutanen allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Na gaya maku

"Ni" na nufin Yesu. Wannan sashin "Na gaya maku" ya nuna alaman labarin da yadda Yesu ya gaya wa mutanen suyi amfani da shi a rayuwan su.

ku yi abuta ta dukiya ta rashin gaskiya,

Abin kula anan sine yin aiki da kuɗi domin taimaka wa mutane. AT: "yi abokantaka da mutane tawurin taimaka masu da arzikin duniya"

da dukiya ta rashin gaskiya,

Ma'ana mai yuwa 1)yesu yayi amfani da da ya kira kuɗi "rashin gaskiya" domin bashe da amfani madawomi. AT: "da yin amfani da kuɗin duniya" ko "Yesu yayi amfani da misali da ya kira kuɗi rashin gaskiya domin mutane wani lokaci suna juya su yi amfani da shi ta hanyan rashin gaskiya. AT: "da yin aiki da kuɗin da ka samu a hanyan rashin gaskiya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

su karbe ku

Wannan mai yuwa na nufin 1) Allah a sama,wanda yake jin dadi cewa kana aiki da kuɗi ka taimaki mutane, ko 2)abokan da ka taimaka wa da kuɗi.

gidaje masu dauwama.

Wannan na nufin sama, inda Allah yake zaune.