ha_tn/luk/09/15.md

903 B

Sai suka yi haka

"Wannan" na nufin abin da Yesu ya ce su yi Luka 9:14. sun gaya wa mutanen su zauna akungiya kimanin mutane hamsin.

Ya dauki dunƙulen gurasan guda biyar

"Yesu ya dauki dunƙulen gurasan guda biyar"

zuwa sama

Wannan na nufin kallon sama, zuwa sararin sama. Yahudawa sun yarda da cewa ana samun sama a sararin sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya albakarce su

Wannan na nufin dunƙulen gurasan guda biyar da kifi guda biyu.

ya gutsuttsura

"ya raba wa" ko "ya băwa"

suka koshi

Wannan ƙarin ya na nufin sun ci abinci sosai har ba su jin yunwa. AT: "sun samu sosai kamar yadda suke bukata su ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

suka tattara sauran abin da ya rage

AT: "al'majeren suka tara abin da ya rage" ko "al'majeren suka kwashe sauran abin da ya rage" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)