ha_tn/luk/09/12.md

729 B

Da yake yamma ta fara yi

"ranar ya kusan karewa" ko kusan karewan ranar"

dunkulen gurasa biyar

dunƙulen gurasa dunƙulen ƙullun gurasa ne da aka siffa kuma an gasa.

da kifaye guda biyu -sai dai mum je mu siya abincin wa dukkan mutanen

Idan "sai dai" yana da wuya a gane a yeren ku, zaka iya yin sabuwar jumla. "kifaye guda biyu. domin a ciyar da wannan mutanen, sai dai mum je mu siya abinci"

kimanin mazaje dubu biyar

"kimanin mazaje 5,000." Wannan lambar bai hada da yara da mataye ba wadanda mai yuwa suna nan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Ku ce da mutanen su zauna

"ku gaya masu su zauna"

hamsin a kowacce

"50 kowacce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)