770 B
770 B
Amma ya ku ƙaunatattu
"kada ku zama kamar su, ƙaunatattuna. A maimakon haka"
ku inganta kanku
Ana magana da su saka bege ga Ubangiji su kuma yi biyayya da shi kamar hanya ce da ake shirin gini. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ku tsaya akan ƙaunar da Allah ke yi mana
A nan ana maganar cigaba da iya karɓar ƙaunar Allah kamar wanda yake ajiye kansa ne a wani wuri. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
kuna jiran
"marmarin saka zuciya domin ganin"
jinƙan Ubangijinmu Yesu Almasihu wanda ke kawo rai na har abada
A nan "jinƙai" na tsayawa á madadin Yesu Almasihu ne da kansa, wanda zai nuna jinƙansa wa masubi ta wurin sa su yi rayuwa har abada tare da shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)