# Amma ya ku ƙaunatattu "kada ku zama kamar su, ƙaunatattuna. A maimakon haka" # ku inganta kanku Ana magana da su saka bege ga Ubangiji su kuma yi biyayya da shi kamar hanya ce da ake shirin gini. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]]) # ku tsaya akan ƙaunar da Allah ke yi mana A nan ana maganar cigaba da iya karɓar ƙaunar Allah kamar wanda yake ajiye kansa ne a wani wuri. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]]) # kuna jiran "marmarin saka zuciya domin ganin" # jinƙan Ubangijinmu Yesu Almasihu wanda ke kawo rai na har abada A nan "jinƙai" na tsayawa á madadin Yesu Almasihu ne da kansa, wanda zai nuna jinƙansa wa masubi ta wurin sa su yi rayuwa har abada tare da shi. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])