40 lines
2.4 KiB
Markdown
40 lines
2.4 KiB
Markdown
# Su ne waɗannan
|
|
|
|
Kalman nan "Waɗannan" na nufin "marasa tsoron Allah" na [1:4]
|
|
|
|
# duwatsu da ke ă boye cikin ruwan teku
|
|
|
|
Waɗannan manyan duwatsu ne da ake samu a cikin ruwa na teku. Suna da hatsari sosai domin ma'aikatan jirgin ruwa basu iya gannin su. Jiragen ruwa na iya rushewa nan take idan sun bugi irin waɗanan duwatsun. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# itatuwa ne shirim ba 'ya'ya
|
|
|
|
AT: 1) waɗannan mutane suna nan kamar itace ne da mutane na begen girbar 'ya'yan ta, amma bata da ko guda, ko 2) itacen da bata taba haifar 'ya'ya ba. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# 'ya'yan itace
|
|
|
|
Wannan kalma ce ta rayuwa da ta gamshi Allah, tana kuma taimakon mutane. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# mattatu ribi biyu, tumbukakku tun daga saiwa
|
|
|
|
Itace da wani ya tumbuke ta, kalma ce da ake amfani wa mutuwa. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# tumbukakku tun daga saiwa
|
|
|
|
Kamar itatuwa da aka tumbuke tushensu daga kasa, haka ne an raba mutanen da basu da tsoron Allah daga Allah wanda shine tushen rayuwa. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# rakuman teku ne masu hauka
|
|
|
|
Kamar yadda iska mai ƙarfi ke hura rakuman ruwa, hakannanne mutanen da basu da tsoron Allah zasu yi tafiya a hanyoyi dabam-dabam. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# suna fahariya cikin kumfar kunyar su
|
|
|
|
Kamar yadda iska ke saka rakuman ruwa hauka domin ya kaɗa kumfa mai datti, haka mutanen nan, ta wurin koyaswan karya da kuma ayukansu, zasu kunyata. AT: "kamar yadda rakuman ruwa ke kawo kumfa da datti, waɗannan mutanen na kazamtar da sauran jama'a da kunyar su. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# Su kamar taurari ne masu tartsatsi
|
|
|
|
Waɗanda suka yi karatu game da taurari a zamanin da sun kula da cewa abin da muke kira taurari masu kewaye rana basu tafiya kamar yadda tauraro yake yi. AT: "Suna kama da tauraro da ke tafiya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# waɗanda aka tanada wa duhu baƙi ƙirin na har abada
|
|
|
|
A nan "duhu" kalma ce da ke wakilcin inda mattatu suke ko jahannama. A nan "matsanancin duhu" kalma ce da take nufin "duhu baƙi ƙirin." Kalmomin nan " an tanadasu" ana iya bayyana su cikin aiki. AT: "kuma Allah zai saka su cikin baƙin duhu na harabada a jahannama" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] da kuma [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]] da kuma [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|