ha_tn/jud/01/01.md

757 B

Muhimmin Bayani:

Yahuza ya gabatar da kansa a matsayin marubucin wannan wasiƙar, ya kuma gaishe da masu karanta ta. Mai yiwuwa shi ɗan'uwan Yesu ne. Akwai kuma masu suna Yahuza guda biyu a Sabon Alkawali.

Yahuza, bawan

Yahuza ɗan'uwan Yakubu ne. AT: "Ni ne Yahuza, bawan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ɗan'uwan Yakubu

Yakubu da Yahuza 'yan'uwan Yesu ne.

Bari jinkai da salama da ƙauna su riɓaɓɓanya a gare ku

"bari jinkai, salama, da ƙauna su yawaita sosai a gare ku. "Ana maganan waɗannan abubuwan kamar suna ƙaruwa ne ta wurin lamba ko girma. AT: "Bari Allah ya cigaba da yi maku jinkai domin ku yi rayuwar salama, ku kuma kara yin ƙaunar junanku (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)