ha_tn/jud/01/01.md

16 lines
757 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Muhimmin Bayani:
Yahuza ya gabatar da kansa a matsayin marubucin wannan wasiƙar, ya kuma gaishe da masu karanta ta. Mai yiwuwa shi ɗan'uwan Yesu ne. Akwai kuma masu suna Yahuza guda biyu a Sabon Alkawali.
# Yahuza, bawan
Yahuza ɗan'uwan Yakubu ne. AT: "Ni ne Yahuza, bawan" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# ɗan'uwan Yakubu
Yakubu da Yahuza 'yan'uwan Yesu ne.
# Bari jinkai da salama da ƙauna su riɓaɓɓanya a gare ku
"bari jinkai, salama, da ƙauna su yawaita sosai a gare ku. "Ana maganan waɗannan abubuwan kamar suna ƙaruwa ne ta wurin lamba ko girma. AT: "Bari Allah ya cigaba da yi maku jinkai domin ku yi rayuwar salama, ku kuma kara yin ƙaunar junanku (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns]])