ha_tn/jhn/07/01.md

803 B

Muhimmin Bayani:

Yesu ya na magana wa 'yan'uwansa a cikin Galili. Waddannan sura su na magana game da loƙacin da abin ya faru. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Bayan waɗannan abubuwa

Waɗɗannan kalmomin ya gaya wa mai sauraran cewa marubucin zai fara magana game da sabon abu. "Bayan ya gama magana da al'majiransa" (See: John 6:66-71) ko kuma "da saran loƙaci"

zagaya

Ya kamata mai saurara ya gane cewa mai yiwuwa Yesu ya yi tafiya ne ba kuwa ya hawo mota ko dabba ba.

Yahudawa suna nema su kashe shi

A nan "Yahudawa" magana ne na "shugabanin Yahudawa." AT: "shugabanin Yahudawa su na shirin su kashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Yanzu Idin Bukkoki na Yahudawa ya kusa

"Yanzu loƙacin idin Yahudawa ya yi kusa"