ha_tn/jhn/06/66.md

821 B

Muhimmin Bayani:

Muhimmin Bayani:

kara tafiya tare da shi ba

Yesu ya tafi wurare da kafa, gaskiya ne cewa ba su yi tafiya a wurin da ya tafiya ba, amma mai sauraran ya gane cewa wannan magana ya na nuna cewa bai so a ji abin ya ke so ya faɗa ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ubangiji, gun wa za mu je?

Siman Bitrus ya ba da wannan magana a matsayin tambaya domin ya bayyana cewa ya na so ya bi Yesu kadai. AT: "Ubangiji, ba za mu iya bin wanna ba sai kai!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Al'majiransa

A nan "al'majiransa" ya na nufin muhimmin kungiyar mutane da sun bi Yesu.

sha biyun

Wannan bayani ne na "al'majira sha biyun," takamaiman mutane sha biyu da sun bi Yesu don hidimarsa. "al'majira sha biyun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)