ha_tn/jhn/06/50.md

619 B

Wannan ne gurasan

A nan "gurasa" magana ne da ya ke nuna Yesu wadda shi ne mai ba da rai na ruhaniya kamar yadda gurasa ya na rike rai. AT: "Ina nan kamar gurasar gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba zai mutu ba

"rayu har abada." A nan kalmar "mutu"ya na nufin mutuwa ta ruhaniya.

gurasa mai rai

Wannan ya na nufin "gurasa da ya ke sa mutane su rayu" (John 6:35).

don ceton duniya

A nan "duniya" magana ne da ke wakilcin rayuwar dukkan mutane a cikin duniya. AT: "cewa zai ba da rai ga dukkan mutane a cikin duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)