ha_tn/jhn/06/35.md

934 B

Ni ne gurasan rai

Yesu ya kwatanta kansa da gurasa ta wurin gurasan. Kamar yadda gurasa ya na da amfani a rayuwa, Yesu ya na da amfani don rai na ruhaniyar mu. AT: "Kamar yadda abinci yake sa ku rayu, Zan iya ba ku rai ta ruhaniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gaskanta da

Wannan ya na nufin gaskanta cewa Yesu ne Ɗan Allah, yarda da cewa shi ne mai ceto, da kuma yi rayuwa a hanyar da zai girmama shi.

Duk wanda Uba ya bani zai zo gare ni

Allah Uba da kuma Allah Ɗa zai cece wadda sun gaskanta da shi har abada. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Uba

Wannan muhimmin laƙani ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

wanda kuwa ya zo gare ni ba zan kore shi ba

Wannan Jumla ya bayyana abin da ba shi ne yake nufi ba domin nanaci. AT: "Zan ajiye duk wanda ya zo wuri na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)