ha_tn/jas/02/21.md

1.9 KiB

Muhimmin Bayyani:

Tun da yake waddannan Yahudawa masu bi ne, sun san labarin Ibrahim, game da abin da Allah ya faɗa musu tuntuni a cikin kalmarsa.

Ba an baratar da Ibrahim mahaifinmu ... bisa bagadi?

An mora wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba domin sukar wawan mutumin mai haddama 2:18, waddan da sun ki yarda da cewa bangaskiya da kuma ayyuka tare suke. AT: "Ba tare da kokwanto ba an baratar da Ibrahim mahaifinmu ... bisa bagadi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ta wurin aikatawa ne ya barata

Yakubu ya yi maganar ayyuka kamar wasu ababai da wani ya manlaka. AT: "barata ta wurin yin aiki mai kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mahaifi

Anan "mahaifi" an mora a bangarin "kakan kaka."

Ka gani

Kalmar nan "ka" ɗan tilo, na nufin mutum mai shiririta. Yakubu na yiwa dukkan masu sauraronsa jawabi kamar mutun guda.

bangaskiyar sa ta yi aiki da ayyukan sa, kuma da cewa ta wurin ayyuka bangaskiyar sa ta ginu sosai

Yakubu ya yi magana kamar "bangaskiya" da kuma "ayyuka" abubuwa ne da sukan yi aiki a wuri guda tawurin taimakon juna. AT: "saboda Ibrahim ya gaskata Allah, tawurin aikata abin da Allah ya umurta. kuma saboda Ibrahim ya aikata abin da Allah ya umurta, ya gaskanta da Allah gabaki ɗaya"

Nassi kuma ya cika

AT: "Wannan nassi kuma ya cika"

aka lisafta masa ita a matsayin adalci

"Allah ya na kallon bangaskiyan sa a matsayin adalci." Bangaskiya da kuma adalcin Ibrahim an ɗauke shi tamkar kamar wani abu da za'a iya kirgawa kamar samun daraja. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ta wurin ayyuka ne mutum yake samun baratarwa ba ta wurin bangaskiya kadai ba

"ayyuka da kuma bangaskiya baratar da mutum, kuma ba bangaskiya ka dai ba." Yakubu ya yi magana game da ayyuka kamar waddansu abubuwa da za ka iya samu. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])