ha_tn/jas/02/18.md

1.7 KiB

To, wani zai ce

Yakubu ya bayyana yanayin da wani ke ganin koyarwan sa. Yakubu ya biɗa gyarar ganewar masu sauraron sa game da bangaskiya da kuma ayyuka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

"Ai, kai kana da bangaskiya, ni kuwa ina da ayyuka." Nuna mani bangaskiyar ka ba tare da ayyuka ba, ni kuma in nuna maka bangaskiya ta ta wurin ayyuka na

Yakubu ya na bayyanin yanda wani zai iya yin jayayya da gaba da koyarwan sa da kuma yanda zai amsa masa. Za iya sake maganar ta wurin cire ra'ayin sunaye "bangaskiya" da kuma "ayyuka". AT: "'Mun yarda cewa ka yi ĩmãni da Allah kuma kana aikata abin da Allah ya umurta.' Tabbatar mini ĩmãnin ka da Allah da ba za ka iya yin abinda ya umurta ba, ni kuma sai in tabbatar maka da ĩmãni na da Allah ta wurin yin abin da Allah ya umurta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ko aljannu ma sun gaskata, kuma suna rawar jiki

"ko aljannu ma sun gaskata, amma suna rawar jiki don tsoro." Yakubu ya bambanta tsakanin aljannu da masu neman su nuna sun yi ĩmãni kuma basu da ayyuka masu kyau. Yakubu ya yi magana da cewa alajanun suna da hikima domin suna da tsoron Allah sa'annan wasu basu da shi

Kana so ka sani, kai marar azanci, cewa bangaskiya ba tare da ayyuka ba banza ce?

Yakubu ya mora tamabaya domin gabatar da koyarwar sa na gaba. AT: "Saurare ni, wawan mutum, zan kuma nuna maka cewa bangaskiya ba tare da ayyuka ba banza ce." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

cewa bangaskiya ba tare da ayyuka ba banza ce

Za a iya sake maganar ta wurin cire ra'ayin sunaye "bangaskiya" da kuma "ayyuka". AT: "idan ba ka aikata abi da Allah ya umurta ba, ya zama banza ce a gare ka a ce ka yi ĩmãni da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)