ha_tn/gal/05/13.md

766 B

Domin

Bulus na bayar da dalilin rubutun da yayi a Galatiyawa 5:12.

aka kira ku ga 'yanci

ana iya bayyana wannan a sifar aiki. AT: "Almasihu ya kira ku ga 'yanci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

damar halin mutumtaka

ana iya bayyana da kyau dangata tsakanin "dama" da "halin mutumta" a haka. AT: "kun samu wata damar nuna halin mutumtakar ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

duk shari'a na kunshi a umurni guda

Mai yiwuwa ana nufin 1) "za ka in bayyana dukka shari'ar cikin umurni guda, wannan shi ne" ko kuma 2) "ta wurin yin biyayya da umurni guda, kun yi biyayya ga duk umurnai, wannan umurnin shi ne."

dole ka ƙaunaci makwabcinka kamar kanka

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)