ha_tn/gal/05/11.md

1.3 KiB

'Yan'uwa, in da har yanzu shelar kaciya na ke yi, mai ya sa ana tsananta mani har yanzu?

Bulus na bayyana wani yanayi ne da bai faruba ta wurin nanata cewa mutane na tsananta mishi domin baya wa'azin mutane na bukatan su zama Yahudawa. Ana iya bayyana wanan cikin sifar aiki. AT: " 'Yan'uwa, kun gani har yanzu bana shelar kiciyar domin Yahudawa suna tsananta mani." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hypo]])

'Yan'uwa

dubi yadda ka fassara wannan cikin Galatiyawa 1:2.

ta dalilin haka an kawar da tsanadin tuntuɓen giciye

Bulus na bayyana wani yanayi ne da bai faruba domin ya nanata cewa mutane na tsananta mishi domin yana wa'azi cewa Allah na yafe wa mutane domin aikin da Yesu yayi a bisa giciye. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Inda haka ne

"inda har yanzu ina cewa mutane na bukatan su zama Yahudawa"

an kawar da tsanadin tuntuɓen giciye

Wannan za a iya bayyana cikin sifar aiki. AT: "koyas game da giciye bata da tsanandin tuntubɓe" ko kuma "ba wani abu da ke sa mutane tuntube a koyaswa game da giciye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

su mai da kansu babani

Mai yiwuwa ana nufin 1) ciren marainan namiji don su zama baban ya ko kuma 2) janyewa daga al'umman masubi gaba daya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)