ha_tn/gal/04/24.md

1.1 KiB

Wannan abubuwan ana iya fassara a misali

Wannan labarin 'ya'ya maza biyu na kamar hoton da zan gaya muku yanzu"

kamar misali

"misali" labari ce wanda mutane da abubuwan cikin ta na nufin wasu abubuwa. a misalin Bulus, mata biyu na Galatiyawa 4:22 na nufin alkawarai biyu.

mata na wakilci ... ta wakilce

"mata na ba da hoton ... ita hoton"

Dutsen Sina'i

"Dutsen Sina'i" anan na matsayin shari'an da Musa ya bayar ga 'Israi'lawa a wurin. AT: "Dutsen Sina'i, wajen da Musa ya bayar da shari'a ga Israi'la" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ta haife 'ya'ya wanda su bayi ne

Bulus na magana game da shari'a kamar wani mutum ne. AT: "mutanen da suke karkashin wannan alkawarin na kamar bayi ne wanda ya kammata su yi biyyaya da shari'a" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

ita baiwa ce da 'ya'yan ta

Hajara baiwa ce, 'ya'yan ta ma bayi ne da ita. AT: "Urushalima, kamar Hagara, baiwa ce, 'ya'yan ta kuma bayi ne da ita" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)