ha_tn/gal/04/21.md

315 B

gaya mani

"Ina so in yi wani tambaya" ko kuma "Ina so in gaya mu ku wani abu"

ba kwa sauraron shari'a ne?

Bulus na gabatar da abin da ce a gaba. AT: "kuna bukatar ku koyi abin da shari'ar ta ce." ko kuma "bari in gaya muku gaskiyar abin da shari'a ta ce." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)