ha_tn/gal/04/08.md

915 B

waɗanda su

"waɗannan abubuwan da suke" ko kuma "waɗannan ruhohin wanda suke"

ku sannanu ne ga Allah

ana iya bayyana wannan cikin sifar aiki. AT: Allah ya san ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya aka yi cewa kuna juya baya ga ... ƙa'idodi?

A nan "juya baya ga" na kamar fara mayar da hankali ga wani abu kuma. AT: "ka da ku fara mayar da hankalinku ga... ƙa'idodi." ko kuma "ka da ku damu da ... ƙa'idodi." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

ƙa'idodin farko

dubi yadda ku ka fassara wannan magana cikin Galatians 4:3.

Kuna so ku sake komawa zaman bayi?

Bulus na amfani da wannan tambaya ya tsauta wa mutanen domin suna wani hali kamar bayi. AT: "da alama kuna so ku za bayi kuma." ko kuma "kuna hali kamar kuna so ku sake zama kamar bayi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)