ha_tn/gal/04/03.md

1.3 KiB

Muhimman Bayyayi:

kalman "mu" anan na nufin dukan masubi, harda masu karatu wasikar Bulus. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

sa'ad da muke yara

A nan " 'ya'ya" na nufin kamar kasance rashin girma a ruhaniya. AT: "sa'ada mu ke kamar 'ya'ya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sa'ada muke bauta ga ƙa'idodin farko na duniya

A nan "bauta" na ba da misalin rashin iya hana kaina daga yin wani abu. Ana iya bayyana wannan cikin sifar aiki. AT: "ƙa'idodin farko na duniya na mulkin mu" ko kuma " mun yi biyayya da ƙa'idodin farko na duniya kamar mun kasance bayi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ƙa'idodin farko na duniya

Ya yiwu ana nufin 1) wannan na nufin dokoki ko kuma ƙa'idodin halin duniya, ko 2) wannan na nufi da iƙokin ruhu wanda waɗansu ke tunani na mulkin abin da ke faruwa a duniya.

fanshe

Bulus yayi amfani da misãlin mutun da ke sayan dukiyan da ya ratsa, ko sayan 'yancin wani bawa kamar hoton yadda Yesu ke biya domin zunuban mutanesa ta wurin mutuwa a kan giciye. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ɗa

Wannan muhimmin lakabi ne na Yesu, Ɗan Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)