ha_tn/3jn/01/13.md

547 B

ba na so in rubuta maka su da alƙalami da tawada

Yahaya ba ya so ya rubuta waɗannan abubuwa ko kaɗan. Ba wai ya na ce wa zai rubuta masu wasiƙa da wani abu dabam da alƙalami da kuma tawada ba.

ido da ido

"ido da ido" na nufin "da kansa." AT: "da kansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Bari salama ta kasance tare da kai

"Bari Allah ya ba ku salama"

Abokanmu suna gaishe ka

"Abokai a nan suna gaishe ka"

ka isadda sakon gaisuwar mu ga sauran abokai da sunayen su

"ka isadda sakon gaisuwa na ga masubi a can"